iqna

IQNA

IQNA - Paparoma Leo na 14 ya karbi bakuncin babban sakataren majalisar dattawan musulmi a fadar Vatican.
Lambar Labari: 3493287    Ranar Watsawa : 2025/05/21

IQNA – Babban Limamin Al-Azhar na kasar Masar ya yaba da yarjejeniyar tsagaita bude wuta da aka sanar a tsakanin Indiya da Pakistan bayan da ya nuna damuwa game da takun saka tsakanin kasashen biyu masu makamin nukiliya a cikin ‘yan kwanakin nan.
Lambar Labari: 3493250    Ranar Watsawa : 2025/05/13

Majalisar Malamai ta Al-Azhar:
IQNA - Majalisar malamai ta al-Azhar ta yi Allah wadai da kiran da kungiyoyin matsugunan yahudawan sahyoniyawan suka yi na tarwatsa masallacin Al-Aqsa tare da bayyana wannan shiri da cewa ya sabawa dokokin kasa da kasa.
Lambar Labari: 3493136    Ranar Watsawa : 2025/04/22

Al-Azhar Observatory ta mayar da martani game da kona Al-Qur'ani a Landan:
IQNA - A martanin da kungiyar Al-Azhar Watch ta mayar kan kona kur'ani mai tsarki da aka yi a gaban ofishin jakadancin Turkiyya da ke Landan, ta jaddada bukatar kafa da kuma aiwatar da dokokin sa ido domin hana sake afkuwar hakan.
Lambar Labari: 3492751    Ranar Watsawa : 2025/02/15

Wani bincike na Amurka ya nuna:
IQNA - Wani bincike na Amurka ya nuna cewa Maroko ta fi kowace kasa yawan bambancin addini duk da takunkumin da gwamnati ta yi, kuma ita ce matattarar bambancin addini amma suna zaune lafiya.
Lambar Labari: 3492503    Ranar Watsawa : 2025/01/04

IQNA - Paparoma na Vatican ya yi kira ga kasashen duniya da su dauki matakin dakatar da abin da ya bayyana a matsayin wani mummunan tashin hankali na rikicin kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3491933    Ranar Watsawa : 2024/09/26

IQNA - An yanke wa magajin garin Ripoll na yankin Kataloniya na kasar Spain hukuncin biyan tara saboda ya ci zarafin musulmi. Ya yi iƙirarin cewa Musulmi na barazana ga asalin yankin Kataloniya.
Lambar Labari: 3491765    Ranar Watsawa : 2024/08/27

IQNA - Musulmai da dama ne suka kafa wata kungiyar kare kai domin nuna goyon baya ga wani masallaci a Birmingham a rana ta bakwai na tashin hankali n masu tsatsauran ra'ayi a Biritaniya.
Lambar Labari: 3491654    Ranar Watsawa : 2024/08/07

IQNA  - Harin da kungiyar ta'addanci ta Da'ish ta kai kan taron makokin Ashura a Oman ya fuskanci martanin kasashen Larabawa na Tekun Fasha.
Lambar Labari: 3491536    Ranar Watsawa : 2024/07/18

IQNA - Yunkurin ‘yan ta’adda a kasar Faransa ya sanya musulmi cikin damuwa kan makomarsu a wannan kasa.
Lambar Labari: 3491366    Ranar Watsawa : 2024/06/19

IQNA - Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana goyon bayansa ga Musulman da ba za su iya yin bukukuwan Sallah ba saboda yaki da rikici.
Lambar Labari: 3491358    Ranar Watsawa : 2024/06/17

IQNA - Babban Mufti na kasar Tanzaniya, a yayin shahadar shahidan hidima, ya gabatar da addu'a  ga wadannan shahidan.
Lambar Labari: 3491223    Ranar Watsawa : 2024/05/26

A wata tattaunawa ta wayar tarho da ministan yakin gwamnatin sahyoniyawan Lloyd Austin ya yi magana game da harin ramuwar gayya da Iran ta kai kan Isra'ila inda ya bayyana cewa Washington ba ta neman tada zaune tsaye.
Lambar Labari: 3490992    Ranar Watsawa : 2024/04/15

IQNA - Cibiyar Musulunci ta Al-Azhar ta fitar da wata sanarwa da kakkausar murya inda ta yi kakkausar suka kan matakin da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka dauka na kai wa Falasdinawa 'yan gudun hijira a Gaza wadanda suke jiran agajin abinci tare da daukar wannan laifi a matsayin tabo a fuskar bil'adama.
Lambar Labari: 3490733    Ranar Watsawa : 2024/03/01

Malamin Yahudawa Mai Adawa da yahudawan sahyoniya  a zantawa da iqna:
Khakham Aharon Cohen ya ce: Hanya daya tilo da za a kawo karshen zaman dar dar a yanzu ita ce yarjejeniya ta duniya na wargaza kasar sahyoniya ta Isra'ila cikin lumana, don maye gurbinta da kasar dimokuradiyya ga dukkan mazauna Palastinu, Yahudawa, Larabawa ko waninsu.
Lambar Labari: 3490037    Ranar Watsawa : 2023/10/25

Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas, yayin da ta yi watsi da bayanan da babban sakataren MDD ya yi a baya-bayan nan game da tsayin dakan da al'ummar Palastinu ke yi da ya kira tashin hankali , ta jaddada cewa hakkinsu ne su kare kansu daga 'yan mamaya.
Lambar Labari: 3489820    Ranar Watsawa : 2023/09/15

New York (IQNA) Hukumar kare hakkin bil adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa: Cin zarafi ko lalata bayanan zurfafan akidar mutane na iya sanya al'ummomi da kuma kara tada hankali.
Lambar Labari: 3489460    Ranar Watsawa : 2023/07/12

Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan Musulunci ta duniya tare da hadin gwiwar jami'ar Columbia, ta kafa wata cibiya ta bincike da ilimi a fagen tattaunawa da zaman tare a tsakanin addinai.
Lambar Labari: 3488275    Ranar Watsawa : 2022/12/03

Tehran (IQNA) Masu amfani da shafukan sada zumunta sun yi Allah-wadai da yage Al-Qur'ani na wata dalibar makarantar sakandare hijabi a kasar Faransa tare da cin mutuncin hijabin ta.
Lambar Labari: 3488023    Ranar Watsawa : 2022/10/17

Tehran (IQNA) Benny Gantz, ministan yakin gwamnatin sahyoniyawan ya yi wa kasar Labanon barazana a wata tattaunawa da ya yi da kafafen yada labaran wannan gwamnatin.
Lambar Labari: 3487909    Ranar Watsawa : 2022/09/25